Music

MUSIC: Nazifi Asnanic – Halitta

Nazifi Asnanic fasihin mawakin hausar nan mai basirar waka ya sako sabuwar waka mai taken suna “Halitta”.

Wannan waka mai suna “Halitta” ta kasance wakar da mawakan hausa da dama ke hawanta dan tofa albarkacin baitinsu.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button