Music

MUSIC: Dan Musa – Halitta

Dan Musa matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wanda ake yayin wakokinsa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Halitta”.

Wannan wakar mai taken suna “Halitta” ta kasance gudunmuwar baitinshi na asalin wakar da Nazifi Asnanic ya rera.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button