Music
MUSIC: Abdul D One – Kibani Lokacinki Ft. Zubaida Muazu
Abdul D One fitaccen mawakin nanaye da tauraronsa ke haskawa ya saki sabuwar waka mai suna “Kibani Lokacinki” tareda mawakiya Zubaida Muazu.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.












