Music
MUSIC: Oga Abdul – Ekanami
Oga Abdul yaron nan na babban jarumin Kannywood wato Adam A Zango ya sake zo mana da daddadar waka mai suna “Ekanami”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












