Music
MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Jamila
Shahararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahutu Rarara wanda tauraronsa ke haskawa ya saki sabuwar wakarshi mai taken suna “Jamila”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar a cikin wayarka cikin sauki.












