Music
MUSIC: Auta Waziri – Zuciya
Auta Waziri mawaƙin soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa a wannan shekarar ta 2024 ya saki sabuwar wakarshi mai taken suna “Zuciya”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












