Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Rabi’atul Badawiyya


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi ta masoya mai suna “Rabi’atul Badawiyya”.
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Rabi’atul Badawiyya” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












