Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Komai Nisan Dare


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi ta masoya mai suna “Komai Nisan Dare”.
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Komai Nisan Dare” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












