Music
VIDEO + AUDIO: Umar M Shareef ft. Maryam Booth – Abar Kallo


Shahararren mawakin soyayyar nan kuma jarumin Kannywood wato Umar M Shareef ya hau bidiyon waka mai suna “Abar Kallo” shida Babbar Jaruma wato Maryam Booth.
Wannan waka mai suna “Abar Kallo” ta cikin Film din “TSAKANINMU” Abdul D One da Murja Baba suka rera asalin wakar.
Kalli faifan bidiyon daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.












