Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Zoban Alkawari


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi ta Soyayya mai suna “Zoban Alkawari”.
Saurari wannan waka mai suna “Zoban Alkawari” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












