Music

DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Muji Tsoron Allah

Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Muji Tsoron Allah”.

Wannan waka mai suna “Muji Tsoron Allah” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button