Music

DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Mai Hakuri

Shahararren mawakin soyayyar nan wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Hakuri”.

Wannan waka mai suna “Mai Hakuri” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button