Music
MUSIC: Adam A Zango – Ya Kasuwa


Adam A zango fitaccen jarumin Kannywood ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken “Ya Kasuwa”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi na 2022 mai taken “Babu Lokacin Bata Lokaci EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












