Music
ALBUM: Adam A Zango – Babu Lokacin Bata Lokaci EP


Fitaccen jarumin masana’antar Kannywood kuma mawaki a masana’atar wato Adam A Zango ya saki sabon Album dinsa mai taken suna “BABU LOKACIN BATA LOKACI EP” na shekarar 2022.
BABU LOKACIN BATA LOKACI EP sabon Album ne na mawaki Adam A. Zango wanda yake dauke da wakoki guda 15 a cikin sa kamar haka:
1. Diana
2. Manyan Mata
3. Ya Kasuwa
4. Ba Fada Bane
5. Soyayya Dadi
6. Suna Linzami
7. Wane Yaro
8. Na Baki Soyayya
9. Na Basu Tsoro
10. Baza Kudi
11. Iyaye Mata
12. Matar Aure
13. Allah Gyara
14. Yar Mama
15. Amarya
Wadannan sune wakokin da suke cikin album din BABU LOKACIN BATA LOKACI EP na mawaki Adam A Zango, natabbata zakuji dadin wannan sabon kundin album din.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin wakokin Hausa da zaran sun fito.












