Music
MUSIC: Adam A Zango – Suna Linzami

Adam A Zango shahararren mawaƙin nan kuma Babban jarumi a masana’antar Kannywood ya saki sabuwar waka mai taken “Suna Linzami”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi na 2022 mai taken “Babu Lokacin Bata Lokaci EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












