Music
MUSIC: Adam A Zango – Allah Gyara

Adam A Zango shahararren mawaƙin nan ya saki sabuwar waka mai taken “Allah Gyara”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai taken “Babu Lokacin Bata Lokaci EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












