Music
AUDIO + VIDEO: Adam A Zango – Komai Kike So


Adam A Zango wanda wasu ke kirada Usher ko kuma Gwaska yazo mana da sabuwar Wakarshi da Bidiyo mai suna “Komai Kike So”.
Yayi bidiyon wannan waka tareda Jaruma mai suna Faty Abubakar.
Kalli faifan bidiyon daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.












