Music
DOWNLOAD MUSIC: Abdul D One – Ko Za’a Fasa


Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Abdul D One ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ko Za’a Fasa”.
Saurari wannan waka mai suna “Ko Za’a Fasa” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












