Music
DOWNLOAD MUSIC: Ado Gwanja – Sabon Salo


Mawakin hausar nan wanda ya shahara gurin yin wakokin biki da mata keso wato Ado Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna “Sabon Salo”.
Kamar yadda kuka sani, Ado Gwanja dai yanzu tauraronsa na haskawa inda zakaga cewa gurin biki da gala wakokinsa ake yayi.
Saurari wannan waka mai suna “Sabon Salo” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar a cikin wayarka.












