Music
DOWNLOAD MUSIC: Garzali Miko – Kogin Zuma

Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki wakarshi mai suna “Kogin Zuma”.
Saurari wannan waka mai suna “Kogin Zuma” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












