Music
DOWNLOAD MUSIC: Hamisu Breaker x Arewa Finest – Sama Kasa


Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi yayi sabuwar tareda Arewa Finest (Sadeeq Dasky da Sarki P Hausa) mai suna “Sama Kasa”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.












