Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Hijirar So


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Hijirar So”.
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Hijirar So” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












