Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Sabon Labari


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Sabon Labari”.
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Sabon Labari” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












