Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Zainabu Abu


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi ta Soyayya mai suna “Zainabu Abu”.
Saurari wannan waka mai suna “Zainabu Abu” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












