Music
DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Farin Cikin Amarya


Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Farin Cikin Amarya”.
Wannan waka mai suna “Farin Cikin Amarya” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi na biyu daya saki a wannan shekarar ta 2021 mai suna “Lokaci”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












