Music
DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Lokaci


Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Lokaci”.
Wannan waka mai suna “Lokaci” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi na biyu daya saki a wannan shekarar ta 2021 mai suna “Lokaci”.
Da sunan wannan waka ne yayi ma Album dinshi na biyu lakani da suna “Lokaci”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












