Music

DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Mai Ilimin Soyayyah

Nura M Inuwa Ni Da Ku

Shahararren mawakin soyayyar nan wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Ilimin Soyayyah”.

Wannan waka mai suna “Mai Ilimin Soyayyah” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button