Music
DOWNLOAD MUSIC: Salim Smart ft. Fresh Emir – Me Kike Nufi


Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi tare da Fresh Emir (Aku Mai Bakin Magana) mai suna “Me Kike Nufi” (What Do U Mean?).
Wannan wakar tana dauke da fadakarwa nishadantarwa.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












