Music
DOWNLOAD MUSIC: Umar M Shareef – Wata Ruga

Shahararren mawakin soyayyar nan kuma jarumin Kannywood wato Umar M Shareef ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Wata Ruga”.
Saurari wannan waka mai suna “Wata Ruga” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












