Music
Kasheepu Amjad x Umar M Shareef x Nura M Inuwa x Hamisu Breaker – Zanen Zabo

Shahararrun mawakan soyayyar nan na Kannywood wato Hamisu Breaker, Umar M Shareef, Nura M Inuwa tareda Babban makadin nan wato Kasheepu Amjad sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Zanen Zabo”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












