Music

MUSIC: Ado Gwanja – Chass

Ado Gwanja – Chass Mp3 Download⬇️

Ado Gwanja mawakin matan nan wanda ya shahara gurin rera wakokin biki da mata keso ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Chass” (Bayana Nayi Mini Ciwo) (Sosa, Sosa).

Wannan waka mai suna “Chass” ta mawaki Ado Gwanja tuni ta fara yayi a kafafen sada zumunta irinsu TikTok da Instagram.

Saurari wannan waka mai taken “Chass” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button