Music
MUSIC: Ado Gwanja ft. Ali Jita – Nasaba Dani Dake

Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarshi tareda Ali Jita mai suna “Nasaba Dani Dake”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Amada EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












