Music
MUSIC: Ado Gwanja – Luwai
Kwararren mawakin nan na Hausa wanda mata ke yayi wato Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarshi ta farko a wannan shekarar ta 2023 mai taken suna “Luwai”.
Saurari wannan sabuwar waka ta Ado Gwanja mai suna “Luwai” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












