Shahararren mawakin Hausar nan wanda tauraronsa ke haskawa kuma mata ke yayi wato Ado Gwanja ya saki sabuwar zazzafar waka mai taken suna “Sauti”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.












