Music
MUSIC: Ali Jita – Gari Ya Waye

Ali Jita mawakin Hausar nan me daddadar murya kamar zuma ya saki wata zazzafar waka me taken “Gari Ya Waye”.
Saurari wannan zazzafar waka ta Ali Jita mai taken “Gari Ya Waye” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












