Music
MUSIC: Ali Jita – Zaki ft. Palaspa

Shahararren mawakin Hausar nan me daddadar murya kamar zuma wato Ali Jita ya saki sabuwar waka da yayi tareda Palaspa mai taken “Zaki”.
Ya saki wannan sabuwar wakane dan nuna murnar zagayowar ranar haihuwarsa wato da turanci ake cewa Birthday.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












