Music

MUSIC: Auta Mg Boy – Tunda Ina Sonki

Auta Mg Boy – Tunda Ina Sonki

Auta Mg Boy mawakin soyayyar nan da kuka sani ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Tunda Ina Sonki”.

Alamu dai nagwada cewa Auta Mg Boy ya shiryama wannan karshen shekarar ta 2022 inda yaketa sako wakoki zafafa babu kakkautawa.

Saurari wannan waka mai suna “Tunda Ina Sonki” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button