Music
MUSIC: Auta Waziri – Farin Cikina

Auta Waziri mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya haska a wannan shekarar ta 2022 a dalilin wakar da akayi yayi mai suna Ke Nake Gani ya sake sako wata sabuwa mai taken “Farin Cikina”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












