Music
Trending

MUSIC: Halifa SK – Bazana Dena Kuka Ba

Halifa SK sabon matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai taken suna “Bazana Dena Kuka Ba”.

Wannan waka ana yayinta sosai musamman kafafen sadarwa na zamani wato Tiktok da Instagram.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button