Music
MUSIC: Hamisu Breaker – Bankwana

Hamisu Breaker shahararren mawaƙin soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Bankwana”.
Wannan waka mai suna “Bankwana” ta samu kyakyawan aiki daga kwararren makadin nan wato Kasheepu Amjad (Kasheepun Kida).
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












