Music
MUSIC: Hamisu Breaker – Mafarkina
Hamisu Breaker shahararren mawaƙin nan mai basirar rera wakokin soyayya na zamani ya saki sabuwar wakarshi ta farko a wannan shekarar ta 2023 mai taken “Mafarkina”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












