Music
MUSIC: Namenj – Ki Tafi Dani
Matashin mawakin soyayyar nan wanda salon wakarshi ya babanta kuma mai tafiya da zamani wanda wayayyin yan mata ke yayi wato Namenj ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ki Tafi Dani”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












