Music
MUSIC: Nura M Inuwa – Gidan Sarauta
Nura M Inuwa sarkin mawakan soyayya na Hausa kuma shahararren mawaƙin da aka dade ana yayin wakokin shi ya saki sabuwar wakarshi ta farko a wannan shekarar ta 2023 mai taken “Gidan Sarauta”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












