Music
MUSIC: Oga Abdul – Kallah

Oga Abdul yaron nan na Adam A Zango wanda tauraronsa ke haskawa ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Kallah”.
Saurari wannan waka mai taken “Kallah” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar a cikin wayarka.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












