Music

MUSIC: Rarara – A Bamu A Huta Kawai

Shahararren mawaƙin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai suna “A Bamu A Huta Kawai”.

Yayi wannan wakane ga dan takarar shugaban jam’iyya ta APC kuma tsohon gwamna a jihar Zamfara wato Abdul’aziz Yari (Shehi).

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button