Music
MUSIC: Rarara – Acikin Biyu
Shahararren mawaƙin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Acikin Biyu”.
Rarara yazo da sabon salon da ba’a saba dashi ba inda yayi wakar film wadda bata siyasa ba daya sabayi a wannan karon.
Saurari wannan waka ta Rarara mai taken suna “Acikin Biyu” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












