Music

MUSIC: Rarara – Baba Gana Baba Zulum

Rarara – Baba Gana Baba Zulum

Shahararren babban mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Baba Gana Baba Zulum”.

Yayi wannan wakane don jinjina ga mai girma gwamnan jihar Borno wato Professor Babagana Umara Zulum.

Saurari wannan waka ta Rarara mai taken “Baba Gana Baba Zulum” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button