Music

MUSIC: Rarara ft. Baban Chinedu – Kashim Da Tinubu

Rarara ft. Baban Chinedu – Kashim Da Tinubu

Shahararren fasihin kwararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Kashim Da Tinubu”.

Yayi wannan wakane ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC wato Bola Ahmed Tinubu tareda mataimakinshi Kashim Shettima.

Saurari wannan waka mai taken “Kashim Da Tinubu” ta fasihin mawaki wato Rarara tareda Baban Chinedu daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button