Music
MUSIC: Rarara ft. Baban Chinedu – Lema Tasha Kwaya

Shahararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Lema Tasha Kwaya”.
Yayi wannan wakane tareda abokin yin wakarshi wato Baban Chinedu, sunyi wannan waka ne ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC wato Bola Ahmed Tinubu.
A cikin wakar dai sun caccaki jam’iyya hamayya wato PDP mai alamar lema, shiyasa ma a cikin wakar suka yima wakar take da “Lema Tasha Kwaya”.
Saurari wannan waka mai suna “Lema Tasha Kwaya” ta babban mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara tareda Babban Chinedu daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












