Music
MUSIC: Rarara – Kaduna Sai Uba Sani

Shahararren fasihin mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Kaduna Sai Uba Sani”.
Yayi wannan wakane ga dan takarar gwamna na Kaduna na jam’iyyar APC wato Uba Sani.
Saurari wannan waka ta babban mawakin siyasa wato Rarara mai taken “Kaduna Sai Uba Sani” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












